Rahoto Cikin Hotuna | Babban Taron Mabiya Tafarkin Sayyadah Zainab (AS) A Birnin Qum
Kamfanin Dillancin Labaran kasa da kasa na Ahlul Baiti (A.S.) - ABNA – ya kawo rahoton cewa: an gudanar da gagarumin taron mabiya tafarkin Sayyidah Zainab (AS) a dakin taro na Imamzadeh Sayyid Ali (AS) a birnin Qum.
Hoto: Hadi Chehaghani
Your Comment